Meena kitchen

BROWN SPAGHETTI

Spaghetti
carrot
green pepper
green beans
Onion
taruhu
spices
maggi
bay leaf
Boiled water
Oil

Zaki zuba oil da spagetti ki soya ya fara brown sai ki zuba tarhu da garlic da kika daka sannan ki sa spices,maggi,bay leaf, ki juya komai yaji sai ki zuba boiled water akai ya sha saman ta sannan ki juyata sai ki rufe.

Idan ruwan ya ja baya sai ki bude kisa carrot da beans da kika yanka dogaye ki juye ki rufe shikenan zata turara ki mai d ahutae kadan.

Sai kin kashe aai ki zuba green pepper zai turara zata na kamshi.me dadi.😋😋😋

Leave a Comment